Ish 51:17 HAU

17 Ya Urushalima, ki farka!Ki tashi da kanki, ki miƙe!Kika sha ƙoƙon hukunci wanda Ubangiji, cikin fushinsa, ya ba ki ki sha,Kika shanye shi, ya kuwa sa ki yi tangaɗi!

Karanta cikakken babi Ish 51

gani Ish 51:17 a cikin mahallin