5 Zan zo da sauri in cece su,Lokacina na nasara ya yi kusa.Ni kaina zan yi mulki a kan al'ummai.Manisantan ƙasashe za su jira ni in zo,Za su jira da sa zuciya, ni in cece su.
Karanta cikakken babi Ish 51
gani Ish 51:5 a cikin mahallin