Ish 52:11 HAU

11 Ku fita, ku bar BabilaKu dukanku da kuke ɗauke da keɓaɓɓen kayan Ubangiji!Kada ku taɓa abin da aka hana,Ku kiyaye kanku da tsarki,Ku fita ku bar birnin.

Karanta cikakken babi Ish 52

gani Ish 52:11 a cikin mahallin