Ish 52:5 HAU

5 Yanzu kuma, ga shi, yana faruwa a Babila,Kuka zama kamammu a can, ba gaira ba dalili.Su da suke mulkinku suna girmankai, suna fāriya,Suna ta nuna mini raini.

Karanta cikakken babi Ish 52

gani Ish 52:5 a cikin mahallin