Ish 53:12 HAU

12 Saboda haka zan ba shi matsayi mai girma,Matsayi a cikin manyan mutane masu iko.Da yardarsa ya ba da ransaYa ɗauki rabon masu laifi.Ya maye gurbin masu zunubi da yawa,Ya kuwa sha hukuncin da ya cancanci masu zunubi.Ya yi roƙo dominsu.”

Karanta cikakken babi Ish 53

gani Ish 53:12 a cikin mahallin