Ish 56:11 HAU

11 Suna kama da karnuka masu zarin ci, ba su taɓa samun abin da ya ishe su ba. Makiyayan nan kuma ba haziƙai ba ne, dukansu, kowa ya nufi inda ya ga dama. Kowa yana ta nemar wa kansa riba.

Karanta cikakken babi Ish 56

gani Ish 56:11 a cikin mahallin