Ish 56:4 HAU

4 Ga abin da Ubangiji ya ce, wa mutanen nan, “Ku babani waɗanda kuka kiyaye Asabar ɗina, ku da kuka zaɓi abubuwan da suka gamshe ni, kuka kuwa cika alkawarina da aminci,

Karanta cikakken babi Ish 56

gani Ish 56:4 a cikin mahallin