Ish 57:17 HAU

17 Na yi fushi da su saboda muguntar kwaɗayinsu, don haka na buge su. Na ɓoye fuskata, na yi fushi. Amma sun yi taurinkai, sun yi ta komawa da baya, sun bi son zuciyarsu.

Karanta cikakken babi Ish 57

gani Ish 57:17 a cikin mahallin