Ish 57:5 HAU

5 ku da muguwar sha'awa take ƙonawa a tsakanin itatuwan oak, da ƙarƙashin kowane itace mai duhuwa. Ku da kuka karkashe 'ya'yanku a cikin kwaruruka, da a ƙarƙashin duwatsu masu tsayi?

Karanta cikakken babi Ish 57

gani Ish 57:5 a cikin mahallin