Ish 58:10 HAU

10 idan kuka ƙosar da mayunwata, kuka biya bukatar waɗanda suke shan tsanani, sa'an nan ne haskenku zai haskaka cikin duhu, duhunku kuma zai zama kamar hasken tsakar rana.

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:10 a cikin mahallin