Ish 58:12 HAU

12 Za ku sāke gina tsofaffin kufanku na dā can, za ku sāke kafa tushen zuriya da yawa. Za a kira ku, ‘Masu gyaran abin da ya lalace, masu sāke gyaran gidaje.’ ”

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:12 a cikin mahallin