Ish 58:6 HAU

6 “To, ba irin wannan azumi ne na zaɓa ba? Wato ku kwance sarƙoƙin mugunta, ku kwance masu karkiya, ku 'yantar da waɗanda ake zalunta, ku kakkarye kowace karkiya.

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:6 a cikin mahallin