Ish 58:8 HAU

8 “Sa'an nan haskenku zai keto kamar ketowar alfijir, za ku warke nan da nan. Adalcinku zai yi muku jagora, zatina zai rufa muku baya.

Karanta cikakken babi Ish 58

gani Ish 58:8 a cikin mahallin