11 Dukanmu muna gurnani kamar beyar, muna ta ƙugi kamar kurciyoyi. Muna ta neman adalci, amma ina. Muna ta neman ceto, amma ya yi nisa da mu.
Karanta cikakken babi Ish 59
gani Ish 59:11 a cikin mahallin