14 Aikata gaskiya ya kawu, adalci ya tsaya daga can nesa, gama gaskiya ta fāɗi a dandali, sahihanci ba zai shiga ba.
Karanta cikakken babi Ish 59
gani Ish 59:14 a cikin mahallin