Ish 60:16 HAU

16 Al'ummai da sarakuna za su lura da keKamar yadda uwa take lura da ɗanta.Za ki sani, ni Ubangiji, na cece ki,Allah Mai Iko Dukka na Isra'ila ya fanshe ki.

Karanta cikakken babi Ish 60

gani Ish 60:16 a cikin mahallin