2 Ya aike ni in yi shela,Cewa lokaci ya yiDa Ubangiji zai ceci mutanensa,Ya kuma ci nasara a kan abokan gābansu.Ya aike ni domin in ta'azantar da masu makoki,
Karanta cikakken babi Ish 61
gani Ish 61:2 a cikin mahallin