Ish 61:9 HAU

9 Za su yi suna a cikin al'ummai,Dukan wanda ya gan su zai sani,Su ne mutanen da na sa wa albarka.”

Karanta cikakken babi Ish 61

gani Ish 61:9 a cikin mahallin