Ish 63:16 HAU

16 Kai ne Ubanmu. Ko kakanninmu, wato su Ibrahim da Yakubu, ba za su iya taimakonmu ba, amma kai, ya Ubangiji, kai ne Ubanmu. Kai ne Mai Fansarmu a koyaushe.

Karanta cikakken babi Ish 63

gani Ish 63:16 a cikin mahallin