Ish 63:3 HAU

3 Ubangiji ya amsa ya ce, “Na tattake al'ummai kamar 'ya'yan inabi, ba kuwa wanda ya taimake ni. Na tattake su cikin fushina, jininsu kuwa ya fantsamar wa dukan tufafina.

Karanta cikakken babi Ish 63

gani Ish 63:3 a cikin mahallin