Ish 64:11 HAU

11 Haikalinmu, kyakkyawan keɓaɓɓen wuri inda kakanninmu suka yi yabonka, aka lalatar da shi da wuta, dukan wuraren da muka ƙauna aka lalatar da su.

Karanta cikakken babi Ish 64

gani Ish 64:11 a cikin mahallin