15 Zaɓaɓɓun mutane ne za su mori sunayenku wajen la'antarwa. Ni, Ubangiji, zan kashe ku. Amma zan ba da sabon suna ga waɗanda suke yi mini biyayya.
Karanta cikakken babi Ish 65
gani Ish 65:15 a cikin mahallin