Ish 65:18 HAU

18 Ku yi murna da farin ciki a kan abin da na halitta. Sabuwar Urushalima da nake halittawa za ta cika da murna, jama'arta kuma za su yi farin ciki.

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:18 a cikin mahallin