Ish 65:7 HAU

7 saboda zunubansu da zunuban kakanninsu. Gama suka ƙona turare a ɗakunan tsafin arna na kan tuddai, suka kuwa faɗi mugun abu a kaina. Saboda haka zan hukunta su yadda ya cancance su.”

Karanta cikakken babi Ish 65

gani Ish 65:7 a cikin mahallin