Ish 66:2 HAU

2 Ni kaina na halicci dukan kome ka kome! Ina jin daɗin waɗanda suke da tawali'u, da kuma masu tuba, waɗanda suke tsorona suna kuwa biyayya gare ni.

Karanta cikakken babi Ish 66

gani Ish 66:2 a cikin mahallin