Ish 7:6 HAU

6 Nufinsu su kai wa ƙasar Yahuza yaƙi, su tsoratar da jama'a, don su haɗa kai da su, sa'an nan su naɗa ɗan Tabeyel.

Karanta cikakken babi Ish 7

gani Ish 7:6 a cikin mahallin