Ish 9:14 HAU

14 A rana ɗaya Ubangiji zai hukunta shugabannin Isra'ila da jama'arta. Zai hallaka kawunansu da ƙafafunsu, da dabino da iwa,

Karanta cikakken babi Ish 9

gani Ish 9:14 a cikin mahallin