Josh 1:4 HAU

4 Tun daga jejin, da Lebanon, har zuwa babban kogin, wato Kogin Yufiretis, da dukan ƙasar Hittiyawa zuwa Bahar Rum wajen yamma, za ta zama ƙasarku.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:4 a cikin mahallin