Josh 1:5 HAU

5 Ba mutumin da zai yi tsayayya da kai dukan kwanakin ranka. Kamar yadda na kasance tare da Musa, haka zan kasance tare da kai, ba zan kunyatar da kai ba, ba kuwa zan yashe ka ba.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:5 a cikin mahallin