Josh 1:6 HAU

6 Ka dāge, ka yi ƙarfin hali, gama kai ne za ka yi jagorar wannan jama'a su mallaki ƙasa wadda na rantse zan ba kakanninsu.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:6 a cikin mahallin