Josh 1:7 HAU

7 Ka dai dāge, ka yi ƙarfin hali ƙwarai, kana kiyaye dukan dokokin da bawana Musa ya umarce ka da su. Kada ka kauce musu dama ko hagu, gama da haka nan za ka arzuta cikin dukan harkokinka.

Karanta cikakken babi Josh 1

gani Josh 1:7 a cikin mahallin