Josh 10:2 HAU

2 sai ya tsorata ƙwarai, gama Gibeyon babban birni ce kamar ɗaya daga cikin alkaryai, har ma ta fi Ai girma, mazajenta duka kuwa ƙarfafa ne.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:2 a cikin mahallin