33 Horam, Sarkin Gezer kuwa, ya kawo wa Lakish gudunmawa, Joshuwa kuwa ya buge shi tare da mutanensa, har ba wanda ya ragu.
Karanta cikakken babi Josh 10
gani Josh 10:33 a cikin mahallin