Josh 10:34 HAU

34 Joshuwa kuma ya zarce tare da dukan Isra'ilawa daga Lakish zuwa Eglon, suka kewaye ta da yaƙi, suka auka mata.

Karanta cikakken babi Josh 10

gani Josh 10:34 a cikin mahallin