Josh 11:12 HAU

12 Joshuwa kuma ya ci dukan biranen sarakunan nan, da dukan sarakunansu. Ya kashe su da takobi, ya hallakar da su ƙaƙaf kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarta.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:12 a cikin mahallin