Josh 11:11 HAU

11 Suka kashe dukan waɗanda suke cikinta da takobi, suka hallakar da su ƙaƙaf, ba wanda ya ragu. Joshuwa kuwa ya ƙone Hazor.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:11 a cikin mahallin