Josh 11:10 HAU

10 A wannan lokaci Joshuwa ya koma da baya ya ci Hazor, ya kashe sarkinta da takobi, gama a lokacin Hazor ita ce masarautar mulkokin nan.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:10 a cikin mahallin