Josh 11:9 HAU

9 Joshuwa kuwa ya yi musu kamar yadda Ubangiji ya umarce shi, ya daddatse agaran dawakansu, ya kuma ƙone karusansu.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:9 a cikin mahallin