Josh 11:22 HAU

22 Babu wani gwarzon da ya ragu a ƙasar mutanen Isra'ila, sai a Gaza, da Gat, da Ashdod kaɗai ne waɗansunsu suka ragu.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:22 a cikin mahallin