Josh 11:23 HAU

23 Haka nan kuwa Joshuwa ya ci dukan ƙasar yadda Ubangiji ya faɗa wa Musa. Ya kuwa ba da ƙasar gādo ga Isra'ilawa kabila kabila. Ƙasar kuwa ta shaƙata da yaƙi.

Karanta cikakken babi Josh 11

gani Josh 11:23 a cikin mahallin