Josh 12:3 HAU

3 daga kuma Araba zuwa gabashin Tekun Kinneret da zuwa Tekun Araga, wato Tekun Gishiri, a wajen gabas ta hanyar Ber-yeshimot, da wajen kudu zuwa gangaren gindin Dutsen Fisga,

Karanta cikakken babi Josh 12

gani Josh 12:3 a cikin mahallin