Josh 12:5 HAU

5 Ya mallaki Dutsen Harmon, da Salka, da dukan Bashan, har zuwa iyakar Geshuriyawa, da Ma'akatiyawa, da rabin Gileyad, zuwa kan iyakar ƙasar Sihon, Sarkin Heshbon.

Karanta cikakken babi Josh 12

gani Josh 12:5 a cikin mahallin