Josh 14:1 HAU

1 Waɗannan su ne karkasuwar gādon da Isra'ilawa suka karɓa a ƙasar Kan'ana, wanda Ele'azara, firist, da Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin iyalan kabilan Isra'ila suka ba su.

Karanta cikakken babi Josh 14

gani Josh 14:1 a cikin mahallin