Josh 13:33 HAU

33 Amma Musa bai ba Lawiyawa gādon yankin ƙasa ba. Ya faɗa musu Ubangiji Allah na Isra'ila, shi ne rabon gādonsu.

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:33 a cikin mahallin