Josh 13:32 HAU

32 Waɗannan su ne rabon gādon da Musa ya yi lokacin da suke cikin filayen Mowab a hayin gabashin Urdun daura da Yariko.

Karanta cikakken babi Josh 13

gani Josh 13:32 a cikin mahallin