Josh 14:13 HAU

13 Joshuwa ya sa wa Kalibu, ɗan Yefunne, albarka. Ya ba shi Hebron ta zama gādonsa.

Karanta cikakken babi Josh 14

gani Josh 14:13 a cikin mahallin