Josh 14:14 HAU

14 Domin haka Hebron ta zama gādon Kalibu, ɗan Yefunne Bakenizze, har wa yau, domin ya bi Ubangiji Allah na Isra'ila sosai.

Karanta cikakken babi Josh 14

gani Josh 14:14 a cikin mahallin