Josh 17:6 HAU

6 domin jikokin Manassa mata sun sami gādo tare da jikokinsa maza. Aka ba sauran mutanen kabilar Manassa ƙasar Gileyad.

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:6 a cikin mahallin