Josh 17:7 HAU

7 Yankin ƙasar Manassa ya kai daga Ashiru zuwa Mikmetat wadda take gabas da Shekem. Iyakar kuma ta miƙa kudu zuwa mazaunan En-taffuwa.

Karanta cikakken babi Josh 17

gani Josh 17:7 a cikin mahallin