Josh 18:11 HAU

11 Kuri'ar kabilar Biliyaminu bisa ga iyalanta ta fito. Yankin ƙasar da ya faɗo mata ke nan, ya zama a tsakanin yankin ƙasar kabilar Yahuza da na jama'ar Yusufu.

Karanta cikakken babi Josh 18

gani Josh 18:11 a cikin mahallin